A yayinda hukumomi a tarayyar Najeriya ke kokawa game da halin matsin rayuwa da kuma lalacewar tattalin arziki da kasar ke ciki a yanzu haka, sai gashi lamarin ya kai ga ana samun rarabuwar aure musamman a yankin arewacin najeriya saboda matsalar.
Talla
Magidanta a wannan yanayi na kokawa kan rashin iya biyan bukatun iyalansu, saboda karancin kudi, ga tsadar kayakin masarufi, ba a ma ko batun karatun yara balle a ce sutura da makamantansu.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin da Zainab Ibrahim ta hada.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu