Isa ga babban shafi
Rayuwata

Kan yadda wasu mata ke sana'ar bunburutu a Najeriya

Wallafawa ranar:

Matsin rayuwa da kuma rashin abin yi a sassan duniya na ci gaba da jefa rayuwar al'umma cikin hatsari musamman mata, la’akari da yadda wasunsu ke tsunduma cikin wasu ayyuka ko sana'o'in fitar hankali, ba dan komai ba, sai dan neman abin dogaro da kai. 

Matsin rayuwa ya sanya mata shiga wannan sana'a
Matsin rayuwa ya sanya mata shiga wannan sana'a © dailytrust
Talla

Matsala daya da a halin yanzu ke neman gagarar kundila, ita ce karancin man fetur da kuma tsadarsa, wanda a dalilin shi mutane suka fadawa Kasuwancin Bunburutu wato sayar da Man Fetir a bayan fage.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.