Isa ga babban shafi
Rayuwata

Kan yadda ake hanawa wasu matan gado a wasu kabilun

Wallafawa ranar:

Shirin ya duba yadda ake hana wa mata hakkokinsu na gado, musamman a wasu kabilu da ke kasashen Afirka ciki kuwa har da Najeriya.

Wasu mata a Najeriya.
Wasu mata a Najeriya. © REUTERS/Temilade Adelaja
Talla

Wannan al'amari na jefa matan da suke fito a ire-iren wadannan kabilu cikin damuwa sosai, inda ake barinsu da dawainiyar iyali.

Domin sauraron cikakken shiri kan wannan kalubale da ke addabar mata da Zainab ibrahim ta shirya, shiga alamar sauti.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.