Isa ga babban shafi
Rayuwata

Yadda wata kungiya ta fara kaddamar da shirin wayar da kan dalibai a Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin na wannan rana ya leka Jamhuriyar Niger, inda wata kungiyar matasa ta kaddamar da wani shirin wayar da kan dalibai kan yadda za su kaucewa abubuwan da za su iya tayar da zaune tsaye a kasar da ke Yammacin Afirka, da kuma yadda za su bawa mata kariya a lokacin tashe-tashen hankula.

Wasu dalibai yayin daukar darasi a Jamhuriyyar Nijar.
Wasu dalibai yayin daukar darasi a Jamhuriyyar Nijar. RFI/Alice Milot
Talla

Shiga alamar sauti domin sauraron Zainab Ibrahim cikin shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.