Isa ga babban shafi
Rayuwata

Kan yadda wasu mazajen ke sakarwa matansu ragamar kula da gida

Wallafawa ranar:

Shirin na wannan rana ya mayar da hankali ne kan yadda wasu magidantan ke sakarwa matansu ragamar kula da gida, ciki kuwa har da batun karatun yara, abinci sutura da dai sauransu.

Wasu mata 'yan gudun hijira tare da 'ya'yansu yayin jiran karbar tallafin abinci a wani sansani da ke wajen birnin Maiduguri a jihar Borno.
Wasu mata 'yan gudun hijira tare da 'ya'yansu yayin jiran karbar tallafin abinci a wani sansani da ke wajen birnin Maiduguri a jihar Borno. © REUTERS/Akintunde Akinleye/File Photo
Talla

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin da Zainab Ibrahim ta gabatar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.