Shirin Rayuwata na wannan rana ya tattauna ne kan matsalar yi wa kananan yara fyade a Jamhuriyar Nijar, inda wata yarinya daga yankin Agadez ta shaida wa RFI Hausa irin yadda wasu kattai suka yi kokarin keta mata budurci.
Talla
Kazalika shirin na Rayuwata ya yi nazari kan abubuwan da ke haifar da fyaden da suka hada da tabin hankali da tsafi da rashin tsoron Allah.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin tare da Zainab Ibrahim
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu