Rayuwata
Magidantan Najeriya sun fara hutun jego domin taya matansu reno
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:58
Shirin Rayuwata na wannan rana ya yi nazari ne kan sabon shirin gwamnatin Najeriya na bai wa iyaye maza hutun jego domin taya matansu renon jarirai sabbin haihuwa.
Talla
Shirin dai ya fara aiki ne tun a ranar 25 ga watan Nuwamban bara kuma tuni wasu daga cikin magidanta a Najeriyar suka fara cin moriyar hutun na kwanaki 14.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin tare da Zainab Ibrahim
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu