Rayuwata
Kan yadda ake samun yawaitar gidajen sayar da jarirai a Najeriya.
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:43
Shirin Rayuwata na wannan rana ya mayar da hankali ne kan yadda ake samun yawaitar gidajen kyankasar jarirai domin fataucinsu a Kudancin Najeriya, abin da ke neman zama ruwan dare.
Talla
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin tare da Zainab Ibrahim.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu