Isa ga babban shafi
Rayuwata

Ra'ayoyin masu sauraren shirin Rayuwata

Wallafawa ranar:

Shirin Rayuwata na wannan rana ya bai wa masu saurare damar tofa albarkacin bakinsu ne game da shirye-shiryen da suka gabata a wannan mako.

Yadda wasu mutane kan maida hankali wajen amfani da wayoyinsu don bayyana ra'ayoyi ko neman sanin halin da duniya ke ciki.
Yadda wasu mutane kan maida hankali wajen amfani da wayoyinsu don bayyana ra'ayoyi ko neman sanin halin da duniya ke ciki. © REUTERS/Kacper Pempel
Talla

Kuna iya aiko da sakonnin ra'ayoyinku a shafukan RFI na sada zumunta kan maudu'in da ake tattaunawa a shirin.

Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin da Zainab Ibrahim ta shirya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.