Isa ga babban shafi
Rayuwata

Yadda mata ke aikatuwa wajen dafa abinci a Ramadan

Wallafawa ranar:

Shirin na wannan rana ya duba yadda mata da dama kan yi kokarin sarrafa abincin buda baki, musamman a lokacin Ramadana ga iyalansu.

Wasu mata kenan da ke girka wa iyalansu abinci
Wasu mata kenan da ke girka wa iyalansu abinci Getty Images - yoh4nn
Talla

A wasu lokutan, mata da dama kan fara aikin abincin shan ruwa tun daga sanyin safiya, yayin da suke kokarin tsaftace kwanukan da aka yi amfani da su a buda baki ko kuma sahur, da kuma tsaftace muhallansu.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin da Zainab Ibrahim ta gabatar a kan wannan batu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.