Isa ga babban shafi
Rayuwata

Yadda mata kan shiga aikin karfi domin ciyar da iyalansu

Wallafawa ranar:

Shirin na wannan rana ya mayar da hankali kan yadda wasu iyaye mata, ke fadi-tashin yadda za ssu ciyar da iyalansu, yayin da suke bazzama neman aikin karfi.

Wasu 'yan mata tsaye cikin gonar gero a kauyen Hawkantaki dake Jamhuriyar Nijar.
Wasu 'yan mata tsaye cikin gonar gero a kauyen Hawkantaki dake Jamhuriyar Nijar. AP - Jerome Delay
Talla

A sassan Najeriya da dama za ka iske yadda mata kan yi sharar titi da sanyin safiya, inda da dama ddaga ccikinsu za ka tarar basu da zabi ne face hakan, domin su kula da yaransu.

Zainab Ibrahim ta duba halin da irin wadannan mata ke ciki, inda ta gabatar da sshirin kan halin rayuwar su.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin nata.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.