Isa ga babban shafi
Rayuwata

Yadda ake tsangwamar 'uwar mata zalla a tsakanin al'umma

Wallafawa ranar:

Shirin na wannan rana ya mayar da hankali ne, kan irin tarin kalubaleen da ke addabar iyaye mata da suke da 'yaya mata, inda a wasu wuraren mazaje da dama kan dauke duk wata kulawa da suke bawa ire-iren wadannan matan.

Wasu dalibai mata a kassar Afghanistan kenan
Wasu dalibai mata a kassar Afghanistan kenan AP - Ebrahim Noroozi
Talla

Idan har mace ta kasance tana haihuwar yara mata, mafi yawa daga cikin al'umma sukan tsangwameta, inda ssuke ganin ta gaza wajen haihuwar yara maza.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton da Zainab Ibrahim ta gabatar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.