Isa ga babban shafi
Rayuwata

Kan kalubalen da mata 'yan jarida suka koka a kai a Jamhuriyar Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin na wannan rana ya dduba kalubalen da 'yan jarida mata ke fuskanta a Jamhuriyar Nijar, kaasar da ta kasance guda daga cikin kasashen yankin Sahel a yammacin Afirka.

'Yar jarida Lubna Ahmed al-Hussein daga kasar Sudan
'Yar jarida Lubna Ahmed al-Hussein daga kasar Sudan (Photo : AFP)
Talla

Mata 'yan jarida ssun koka bisa wasu matsaloli da ssuka ce suna ci musu tuwo a kwarya, wanda suke ganin ya kamata maasu ruwa da tsaki sun shiga ccikin wannan lamari.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin tare da Zainab Ibrahim.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.