Isa ga babban shafi
Rayuwata

An fara shari'a kan masu aikata fyade a Nijar

Wallafawa ranar:

Laifukan kisan kai da aikata fyade sun yi karuwar dake tayar da hankula a Maradi, inda rahotanni suka ce baya ga ‘ya’ya mata a yanzu lamarin ya soma kaiwa har ga ‘ya’ya maza.

Matan Afrika na fuskantar cin zarafi iri-iri a rayuwarsu ta yau da kullum.
Matan Afrika na fuskantar cin zarafi iri-iri a rayuwarsu ta yau da kullum. REUTERS/Saliou Samb
Talla

Sabbin alkuman da humomin dake sa ido kan laifukan fyaden sun bayyana ne bayan bude shari’a kan manyan laifuka da aka soma a Jamhuriyar Nijar.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin da Zainab Ibrahim ta gabatar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.