Rayuwata
Yara kanana na kokarin nemarwa kan su mafita a kasashe matalauta
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:00
Shirin na wannan rana ya duba halin da wasu yaran ke ciki na kokarin ciyar da kansu, inda za su yi ta fadi tashin neman sana'ar dogaro da kai.
Talla
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin da Zainab ibrahim ta gabatar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu