A Najeriya, duk da cewa tsarin mulki ya bai wa mata damar taka rawa a siyasance, ciki har da tsayawa takara a kowanne mukami idan suka bukata, amma har yanzu ana iya cewa ba kasafai matan ke samun irin wannan damar ba sabowa wasu dalilai.
Talla
A jimilce, mata dubu 1 da 553 ne suka tsaya takarar neman mukamin shugabancin kasa,gwamnoni da kuma majalisun tarayya, to sai dai 96% sun sha kashi a hannun takwarorinsu maza.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin da Zainab Ibrahim ta gabatar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu