Isa ga babban shafi
Rayuwata

Yadda matan wannan zamani suka rungumi al'adar yin lalle

Wallafawa ranar:

Shirin na wannan rana ya duba yadda mata a wannan zamani suka rungumi al'adar yin lalle, inda kusan ko da yaushe zaka ga hannun mace budurwa ko kuma matar aure da ma bazawara dauke da lalle a hannu da kafa.

Yin kunshi dai na burge wasu mazan
Yin kunshi dai na burge wasu mazan © SAM PANTHAKY/AFP
Talla

A baya, sai a lokacin bukukuwa ko kuma bikin karamar Sallah ko babba ne zaka iske mata suna sanya lalle a hannun su da kuma kafafu.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin da Zainab Ibrahim ta gabatar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.