Nijar: Yadda dalibai suka dukufa wajen daukar nauyin karatunsu
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:59
Daya daga cikin kalubalen da dalibai da dama ke fuskanta a halin yanzu shine rashin samun wanda zai dauki nauyin karatun su, matsalar da tuni ke sa da dama daga cikinsu hakura da karatu.
Bugu da kari, kalilan daga cikinsu kan taka rawar gani wajen yin duk mai yiwuwa domin ilimantar da kansu misali; kamar sana’ar hannu da sauransu.
A game da wannan batu muka ziyarci jam'iar Abdoul Moumouni Dioffo a jamhuriyar Nijar, inda dalibai da dama suka rungumi dabi’ar gudanar da sana' oi baya ga karatu domin samun abun rufawa kai asiri tare da daukar nauyin karatun nasu.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu