Shirin 'Rayuwata' na wannan rana ya tattauna akan muhimmancin tsaftar jiki da ta muhalli a rayuwar mata, la’akari da rawar da suke takawa wajen rike gida, kula da yara da maigida da su kansu matan.
Talla
Rashin tsaftar dai kan rage kimar ‘ya mace a idon alumma, idan kuma mai aure ce hakan na haddasa gagarumar matsala tsakaninta da maigidanta, a wasu lokutan ma ta kai ga rabuwa.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu