Shirin ‘Rayuwata’ a wannan lokacin ya kallin yadda ambaliyar ke sanya mutane shiga cikin mawuyacin halin, kuma a wasu lokuta ba kasafai su ke samun taimako da ya kamata ba.
Talla
Haka ma Iyalai a wasu yankuna a tarayyar Najeriya na cigaba da kirga hasarorin da suka tafka a ambaliyar shekarar bana da ta samo asali daga mamakon ruwan saman da ake tafka babu kakkautawa.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin tare da Zainab Ibrahim.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu