Shirin Rayuwata na wannan rana tare da Zainab Ibrahim ya bai wa masu saurare damar tattauna wa akan maudu'an da shirin ya mayar da hankali kansu a cikin wannan makon.
Talla
Sai a latsa alamar sautin da ke sama domin sauraren ra'ayoyin da aka gabatar na yau.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu