Shirin Rayuwata na wannan rana ya yi nazari kan yadda makarantun boko a Najeriya suka kara kudin makaranta, lamarin da iyayen dalibai suka bayyana a matsayin wata musiba a daidai lokacin da ake kokarin neman abin da za a jefa a bakin salati.
Talla
Shirin ya gayyato wasu iyayen daliban da suka bayyana irin razanar da suka shiga sakamakon wannan karin, yayin da su ma malaman makarantun suka bayyana wa RFI Hausa dalilinsu na yin karin.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin tare da Zainab Ibrahim.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu