Isa ga babban shafi
Rayuwata

Yadda mata suka gudanar da taron baje kolin kaya a Neja

Wallafawa ranar:

Shirin Rayuwata na wannan rana ya duba yadda aka gudanar da wani gagarumin taron baje koli ga mata 'yan kaasuwa a Jihar Neja da ke tarayyar Najeriya.

Wasu mata kenan da ke cinikayya a wata kasuwa da ke yankin Afirka
Wasu mata kenan da ke cinikayya a wata kasuwa da ke yankin Afirka © guardian
Talla

An shirya taron ne, domin nema wa kara wayar da kan mata kan yadda za su inganta sana'o'insu tare da tattauna matsalolin da suke fuskanta domin neman mafita.

Wannan taron baje kolin da kungiyar mai suna “Cigaban Matan Arewa Vendors” wato C-MAV a takaice ta shirya, shi ne irinsa na farko da ya hada mata masu sana'o'in hannu iri iri da kasuwanci daban-daban wadanda da dama daga cikinsu kungiyar ce ta koyar da su sana'o'in da suke yi.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin tare da Zainab Ibrahim.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.