Shirin na yau ya leka jihar Nejan Najeriya inda aka gudanar da wani taron baje koli amfanin gona da manoman karkara suka samu a daminar bana.
Talla
A kowacce karshen shekara, yayin gudanar da taron baje kolin, ba a kan baje kolin amfanin gona, inda masu shirya taron kan gayyaci kwararrun masana harkar noma daga sassan Najeriya domin yi wa manoma bita tare da basu damar tattauna matsalolin da suke fuskanta yayin gudanar da ayyukansu.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin tare da Zainab Ibrahim.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu