Isa ga babban shafi
Rayuwata

Tsadar Rayuwa: Zaurawa sun bullo da shirin tallafawa junansu a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin na wannan rana ya leko yadda wata kungiyar zawarawa a Najeriya ta bullo da wani shiri na musamman domin tallafawa zawarawa da ke cikin halin kunci, yayin da ake fama da matsalar tsadar rayuwa a sassan kasar.

Zainab Ibrahim, mai gabatar da shirin Rayuwata.
Zainab Ibrahim, mai gabatar da shirin Rayuwata. AEP photography
Talla

Galibi dai akwai zawarawa da dama da ke daukar dawainiyar 'yayansu, yayin da aka sakar musu ragamar komai.

Wannan matsala dai na neman zama ruwan dare, musamman arewacin kasar, inda za ka iske a wasu lokutan matan kan yi aikatau domin kula da kansu da kuma yaransu.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin taree da Zainab Ibrahim.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.