Isa ga babban shafi
Rayuwata

Yadda mata ke harkokin kasuwanci daga Najeriya zuwa Nijar

Wallafawa ranar:

Cigaba da karyewar darajar naira na shafar manya da kananan kasuwanci a sassan Najeriya, ciki kuwa har da hada hadar mata masu karamin jari da ke bin kankanuwar riba dan dogaro da kansu.

Wasu mata madinka da ke tsaka da gudanar da aiki a Haiti.
Wasu mata madinka da ke tsaka da gudanar da aiki a Haiti. ASSOCIATED PRESS - BRENNAN LINSLEY
Talla

 

Shirin na wannan rana, ya duba yadda mata yan Najeriya ke kwarara Jamhuriyar Nijar don kai kaya ga yan kasuwa masu shaguna sakamakon faduwar darajar Naira.

Amma duk da dimbin alheri da ake samu yayin wannan kasuwancin, akwai kuma kalubale da dama da suka hada da haduwar ‘yan kasuwan da jami’an tsaro na kan iyakoki, ga tsadar sufuri, hade da koken yan kasuwar Nijar na karya farashin kayakinsu.

shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin tare da Zainab Ibrahim.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.