A wannan rana shirin ya sake tattauna batun matsalar tsadar rayuwa da ke cigaba da ciwa alummar Najeriya tuwo a kwariya, inda tuni kowa ke fadi tashi dan samun abin kaiwa bakin salati.
Talla
Dangane da wannan batu shirin rayuwata ya duba yadda hauhawar farashin kayaki ya tilasta mutane da dama daina gudanar da taruka, na biki aure, ko suna, ko na salla, ko kuma na wasu al’adu da ke bukatar hakan da dai sauransu.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin tare da Zainab Ibrahim.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu