Isa ga babban shafi
Rayuwata

Ra'ayoyin masu saurare ta cikin shirin Rayuwata kan maudu'an makon nan

Wallafawa ranar:

Shirin Rayuwata tare da Zainab Ibrahim, a kowacce ranar Alhamis ya na baiwa mai sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu kan maudu'an da suka gabata cikin makon. 

A kowacce Alhamis shirin na baku damar bayyana ra'ayoyin kan maudu'an da suka gabata.
A kowacce Alhamis shirin na baku damar bayyana ra'ayoyin kan maudu'an da suka gabata. © RFI
Talla

Kamar ko yaushe shirin na Rayuwata na mayar da hankali ne batutuwan da suka shafi rayuwar mata da kananan yara sai kuma Ilimi da Lafiyarsu, inda ake tattaunawa da kwararru don laluben hanyoyin magance matsalolin da suka shafi rayuwar ta Mata.

Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.