Isa ga babban shafi
Rayuwata

Tsadar rayuwa ta jefa iyalai cikin halin kunci a Najeriya

Wallafawa ranar:

Matsalar tsadar rayuwa na ci gaba da jefa al'ummar Najeriya cikin kunci, duk kuwa da ci gaban da ake samu na farfadowar darajar kudin kasar wato naira.

Yayin zanga-zangar tsadar rayuwa a Najeiya.02/08/23
Yayin zanga-zangar tsadar rayuwa a Najeiya.02/08/23 © NLC
Talla

Har yanzu dai 'yan kasuwa sun gaza rage farashin kayayyaki, duk kuwa da faduwar da farashin dala ke yi.

Shirin na wannan rana, ya mayar da hankali ne kan halin da iyalai ke ciki wajen samun abin da za a sanya a bakin salati.

Shiga alamar sauti, domin sauraron Zainab Ibrahim cikin shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.