Isa ga babban shafi
Rayuwata

Yadda iyalai suka shirya gudanar da azumin Ramadana

Wallafawa ranar:

Shirye-shiryen da iyalai ke ciki na zuwan watan azumin watan Ramadana, daidai lokacin nan da ake fama da tsananin tsadar rayuwa

Wani mai sana'ar dabino kenan da ke jiran abokan hulda a shagonsa da ke Rabat, lokacin azumin Ramadan.
Wani mai sana'ar dabino kenan da ke jiran abokan hulda a shagonsa da ke Rabat, lokacin azumin Ramadan. © Fadel Senna / AFP
Talla

A wannan rana dai Shirin rayuwata ya tattauna batun shirye shiryen Azumin watan Ramadana da alummar musulman duniya za su fara kasa da mako 1.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin tare da Zainab Ibrahim.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.