Isa ga babban shafi
Rayuwata

MDD ta ce ya kamata a tallafawa mata domin samar da ci gaba ga duniya

Wallafawa ranar:

Yau take ranar mata ta duniya kamar yadda aka saba gudanar da bikin kowacce ranar 8 ga watan Maris.

Yadda mata suka gudanar da maci a binin Paris na Faransa, domin nuna nuna goyon baya ga ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware wa mata.
Yadda mata suka gudanar da maci a binin Paris na Faransa, domin nuna nuna goyon baya ga ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware wa mata. AFP - DIMITAR DILKOFF
Talla

Shirin da bisa al’ada kan tattauna batutuwa da dama da suka shafi mata da kananan yara tare da gayyato kwararru domin lalubo mafita akai..

Taken bikin na bana shi ne ‘tallafawa mata dan kawo cigaba cikin sauri.

Shiga alamar sauti, domin sauraron Zainab Ibrahim ta cikin shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.