Isa ga babban shafi
Rayuwata

Yadda bikin ranar mata ta duniya ta riski al'umma a Najeriya

Wallafawa ranar:

A ranar 8 ga watan Maris da ta gabata ne aka gudanar da ranar mata ta duniya, kun kuma ji mabanbantan ra'ayoyi game da yadda ranar ta riski alumma musamman mata.

Mata dauke da kwalayen da ke aika sakonnin zaman lafiya ga Fafaroma Francis a St Theresa Cathedral dake Juba, Kudancin Sudan ranar hudu ga Fabrairu, 2023.
Mata dauke da kwalayen da ke aika sakonnin zaman lafiya ga Fafaroma Francis a St Theresa Cathedral dake Juba, Kudancin Sudan ranar hudu ga Fabrairu, 2023. AP - Ben Curtis
Talla

Yayin bikin ranar mata na wannan shekara, shirin Rayuwata ya ziyarci jihar Kadunan Najeriya, inda wata kungiya dake tallafawa mata mai suna RICS ta shirya taro domin mika jinjina, wayar da kan mata tare da neman mafita a kan matsalolin dake addabar su.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin, tare da Zainab Ibrahim.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.