Shirin na wannan rana ya mayar da hankali game da batun yadda masu fafutuka ke neman yadda za a karfafawa mata gwiwar ci gaba da dogaro da kansu ta fannoni da dama.
Talla
Sanin kowa ne samun aikin yi, babban madogara ce ga dan Adam don dogaro da kai, kuma la’akari da yadda halin rayuwa ke sauyawa ya sa masana ke ganin ya dace a karfafawa ‘ya’ya mata gwiwa su samu aiki yi don taimakawa kansu da iyalansu.
Shiga alamar sauti, domin sauraron Zainab Ibrahim cikin shirin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu