A yau ya duba yadda yan mata a jamhuriyar Nijar suka dage wajan rungumar ayyukan da a can baya maza kadai ke yinsu, ayyukan da suka hada da kanikanci, gyaran mota, kafinta, da aikin saka wayar wutan lantarki a gida, akwai kuma yasar rijiya, da dai sauransu,
Talla
Bayanai na nuna baya ga kudaden shiga da suke samu, akasari mata dake ire iren ayyukan nan a Nijar kan zabawa kansu, ganin cewa suna samun goyon bayan iyaye.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin tare da Zaonab Ibrahim.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu