Rayuwata
Matsalar Fyade na neman wuce gona da iri a wasu yankuna na Nijar
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:00
A gundumar madawa dake jahar Tawa a Jamhuriyar Nijar matsalar fyade ga yara masu kananan shekaru da ‘yan mata na cigaba da yin kamari, ganin yadda mahaifan wadanda matsalar ke shafa ba sa son daga murya saboda kunya da al'adance da kuma zamantakewa.
Talla
Wannan batu dai babbar matsala ce da al’ummar jihar Tawa ke kokawa a kai, la’akari da cewa hakan na kara baiwa gurbatattun mutanen kwarin gwiwar cigaba da aikata aika aikar, kuma ba tare da an bayana su ba, balle a dauki kwakwarar mataki a kan su.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu