Isa ga babban shafi
Rayuwata

Rayuwata kashi na 851: ƙarancin sadaka ya tilastawa almajirai fara yin girki

Wallafawa ranar:

Shirin rayuwata na wannan rana tare da Zainab Ibrahim ya mayar da hankali ne a kan yadda tsadar rayuwa ke tilastawa almajirai rungumar tsarin dafa abinci da kansu sakamakon rashin samun abinci a barar da su kan fita yi.

Wasu almajirai masu karatun AlKur'ani a Najeriya
Wasu almajirai masu karatun AlKur'ani a Najeriya © Mafita
Talla

Matsalar tsadar rayuwa dai na ci gaba da yin tasiri wurin sauya lamuran rayuwa  na yau da kullum a sassan kasashe da dama ciki har da Najeriya,

A halin da ake ciki yanzu haka mutane sun fara rungumar wasu sabbin tsare tsare da ba a saba gani ba wajen tafiyar da al’amuransu na yau da kullum, a gidajensu, a ma’aikatunsu, a wuraren kasuwancinsu da dai sauransu. Hatta marasa galihu da almajirai sun sauya yanayin tafiyar da alamuransu.

Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.