Shirye-shirye na Musamman
Muhimman abubuwan da suka faru a duniya a 2023
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:59
A farkon wannan shekarar ce, iftila’in girgizar kasa ta afka wa kasashen Turkiya da kuma Syria, inda aka samu asararar rayukan mutane kusan dubu 60. Girgizar kasar mai mai karfin maki 7.8 ta afka wa kasashen ne a ranar Litinin 6 ga watan Fabairu.
Talla
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin tare da Khamis Saleh
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu