Siyasar Najeriya
Kona ofisoshin INEC na barazana ga zaben 2023 a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:17
Kashin farko na shirin siyasar Najeriya da ke mayar da hankali kan zaben kasar na 2023, ya yi dubi ne kan yadda wasu bata-gari ke banka wa wasu daga cikin ofisoshin Hukumar Zaben kasar INEC wuta.
Talla
Hukumar ta INEC ta ce, muddin aka ci gaba da kaddamar da hare-haren kan ofisoshinta, to hakan kaa iya haifar da cikas a shirinta na gudanar da sahihin zabe a kasar ta Najeriya.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin tare da Rukayya Abba Kabara
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu