Isa ga babban shafi
Siyasar Najeriya

'Yan takara sun kammala yakin neman zabe a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Siyasar Najeriya na wannnan mako, ya mayar da hankali kan yadda 'yan takarar kujerar shugabancin Najeriya suka kawo karshen yakin neman zabensu, yayin da rage 'yan kwanaki babban zaben ya gudana a ranar Asabar 25 ga watan Fabarairu.

Dubban 'yan Najeriya yayin wani taron siyasa a shekarun baya.
Dubban 'yan Najeriya yayin wani taron siyasa a shekarun baya. REUTERS - George Esiri
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.