Isa ga babban shafi
Siyasar Najeriya

Shirye-shirye game da zaben gwamnoni a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin "Siyasar Najeriya" na wannan makon ya yi duba ne kan yadda zaben gwamnoni da ‘yan majalisun jihohi zai gudana a Najeriya. Zaben shugaban kasar da aka gudanar a watan daya gabata ya zo da sauye-sauye da dama, wadanda ba’a saba gani ba a zabubbukan da suka gabata, tun komawar kasar turbar dimokradiyya a  shekarar 1999. haka nan masu sharhi kan al'amuran siyasa sun yi nazari kan yadda suke hasashen yadda mutane zasu fito don yin zaben, musamman yadda aka samu karancin fitowar masu zabe.

Yadda wasu 'yan Najeriya ke bin layin zabe a zaben shugaban kasar da aka gudanar a ranar 25 ga watan Faburairu 2023.
Yadda wasu 'yan Najeriya ke bin layin zabe a zaben shugaban kasar da aka gudanar a ranar 25 ga watan Faburairu 2023. © Amélie Tulet/RFI
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.