Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Ƙarin bayani kan yakin duniya da yadda za'a kauce wa sake barkewarsa

Wallafawa ranar:

Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Micheal Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyi da masu sauraro suka aiko mana ciki harda amsar tambaya da ke neman bayani a kan yakin duniya da yadda za a kauce wa aukuwar wani yakin duniya.

D day normandy
A cikin wannan hoto ana ganin lokacin da sojojin Amurka suka mamaye yankin Normandy a Faransa, a shekarar 1944, yayin yakin duniya na 2. AP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.