Isa ga babban shafi
Tarihin Afrika

Tarihin Thomas Sankara kashi na 12/20

Wallafawa ranar:

Shirin 'Tarihin Afirka' na wannan lokaci ya cigaba da kawo wa masu sauraro tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara, wanda aka yi wa kisan gilla a bakin aiki.Marigayi Thomas Sankara na daga cikin jerin tsofaffin shugabannin nahiyar Afirka da aka yi amannar cewa yana cike da kishin kasa, zalika yana kan turbar samar da gyara a tsarin shugabancin al'umma.

Tsohon shugaban kasar Burkina Faso, Thomas Sankara
Tsohon shugaban kasar Burkina Faso, Thomas Sankara DR
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.