Isa ga babban shafi
Tarihin Afrika

Tarihin Patrice Lumumba na Jamhuriyar Demokradiyar Congo 2/4

Wallafawa ranar:

A cikin shirin Tarihin Afirka na wannan mako tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikkal ya ci gaba da tarihin dan gwagwarmaya na Jamhuriyar Demokradiyyar Congo Patrice Lumumba da ya taba rike mukamin Firaminista bayan samun incin kai daga kasar Belgium.

Tsohon Franministan Jamhuriyar Demokradiyar Conmg Patrice Lumumba 1960
Tsohon Franministan Jamhuriyar Demokradiyar Conmg Patrice Lumumba 1960 © AP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.