Isa ga babban shafi
Tarihin Afrika

Tarihin Kofi Annan tsohon Sakatare Janar na MDD 3/14

Wallafawa ranar:

Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya, inda muke kawo muku tarihin tsohon babban jami'in diflomasiyar nan kuma tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, wato Kofi Annan.Kofi Annan ya kara tarihin zama bakar fata na farko da ya zama Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya a shekara ta 1997, inda ya taka gagarumaar rawa a kan wannan mukamin, sannan kuma ya lashe kyautar zaman lafiya taa Nobel a shekara ta 2001. Ya rasu a watan Agustan shekara ta 2018.

Kofi Annan Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya.
Kofi Annan Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya. REUTERS/Denis Balibouse
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.