Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

An fara samun karancin man fetur a sassan Najeriya

Wallafawa ranar:

Rahotanni daga sassan arewacin Najeriya na nuna cewar an fara samun karancin man fetur a gidajen sayar da man, abinda ya sa wasu masu man kara farashin da suke sayar da kowacce lita.

Yadda masu ababen hawa suka shiga layin neman mai, a wani gidan mai da ke Abujan Najeriya.
Yadda masu ababen hawa suka shiga layin neman mai, a wani gidan mai da ke Abujan Najeriya. © RFI/ Poloum David
Talla

Ko menene ya haddasa matsalar karancin man fetur din a sassan kasar?

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.