Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dakta Ibrahim Khalil, Malamin Jami’ar Missouri a Amurka

Wallafawa ranar:

Shugaban kasar Amurka Barack Obama yace Amurka za ta kawo karshen yake yaken da ta ke yi bayan rantsar da shi karo na biyu. Dakta Ibrahim Khalil, Malamin Makaranta a Jihar Missouri, yace Amurkawa da dama basu ji dadin yakin da kasar ta shiga a wasu kasashen duniya ba.

Shugaban Amurka Barack Obama
Shugaban Amurka Barack Obama
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.