Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Abdullahi Dauda Mazaunin New Jersey

Wallafawa ranar:

Shugaban Amurka Barack Obama ya gabatar da jawabin farko ga 'yan kasar tun bayan zaben da aka yi ma sa a wa'adi na biyu, Shugaban ya tabo batutuwa da dama da ya ke shirin aiwatarwa da kuma batutuwan da suka shafi huldar Amurka da sauran kasashen Duniya. A Cikin Jawabin Shugaban yace zai rage yawan dakarun Amurka 34,000 daga Afghanistan. Ko yaya Amurka suka dauki wannan matakin. Abdullahi Dauda Mazauni Amurka ne a New Jersey.

Shugaban Amurka Barack Obama a zauren Majalisar Amurka Washington.
Shugaban Amurka Barack Obama a zauren Majalisar Amurka Washington. REUTERS/Jason Reed
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.