Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Tattaunawa Kan Tashin Hankali a Libiya da Cote d'Ivoire-Yadda Ya shafi Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin ya yi nazari ne akan koma bayarda tashin hankali a kassashen Libiya da Cote d'Ivoire ya jawo ta pannin tattalin arziki da hada hadar kasuwanci a Nijar da ma sauran kassashen Afrika. Inda shirin kasuwa akai maki dole ya alakanta shirin da 'yan kasar Nijar da ma na sauran kassashen Afrika masu zuwa kassashen Libiya da Cote d'Ivoire neman abin kore wa bakinsu kuda a lokacinda kasa na lafiya matakanta lafiya, masu zuwa neman na kansu din sukan aiko da dukiyarda suka samu zuwa ga Iyalansu inda akan samu dimbin shigar kudade daga masu zuwa cin rani ko zaman dindin a wadannan kassashe. To amma a baya baya nan rawar ta sake saboda rashin kwanciyar hankali ta dalilin matsalolin mulki mutane daga Cote d'Ivoire da Libiya na ta kwararowa zowa kassashensu na ainihi

www.agadez-niger.com / T. Spiess
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.