Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Matsayin noma wajen samar da ci gaba

Wallafawa ranar:

Shirin ''Kasuwa a kai ma ki doli'' tare da Nasirudden Muhammed, a wannan mako ya yi dubi ne a game da rawar da kafafen yada labarai ke takawa wajen bunkasa aikin noma wanda ke kashin bayan tattalin arzikin kasashe da dama a duniya.

Mujallar Manoma da ke fitowa a Katsina
Mujallar Manoma da ke fitowa a Katsina Hoto-rfi
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.