A cikin shirin kasuwa ,shirin tattalin arziki Bashir Ibrahim Idris ya duba halin da jama'a suka samu kan su a wannan lokaci na Azumi musaman jajibirin Sallah inda yanzu haka kayaki suka soma tsada.Daga Najeriya zuwa Nijar ,mutane sun bayyana damuwa matuka.